
Featured Post
Stay Warm in Autumn: Roasted Pumpkin Soup
- Buhari zai tafi turai yau Talata:Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya zai tafi Belgium a yau Talata don halartar taron haɗin gwiwa tsakanin ƙungiyar haɗin kan Afirka ta African Union (AU) da takwararta ta Tarayyar Turai (EU). TaronContinue reading “Buhari zai tafi turai yau Talata:”
- Dole ne musulmi da kiristoci su Hada kansu~~ sardaunan matasan karu:Daga Aliyu Muhammad~kaduna Sardaunan matasan karu. L. G .A kuma katukan maraba Alhaji Amadu Ibrahim yayi kira ga matasan kiristoci da na musalmai a yau ranar haihuwar Annabi isa. Alhaji Amadu IbrahimContinue reading “Dole ne musulmi da kiristoci su Hada kansu~~ sardaunan matasan karu:”
- Yankin Arewacin Nigeria Yana cikin Matsanancin Rikici: El-rufa’iGwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ce yankin arewa maso yamma na kasar nan ya na cikin matsanancin rikici Gwamnan ya kwatanta halin da yankin ya fada da yanayin halin daContinue reading “Yankin Arewacin Nigeria Yana cikin Matsanancin Rikici: El-rufa’i”