Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya zai tafi Belgium a yau Talata don halartar taron haɗin gwiwa tsakanin ƙungiyar haɗin kan Afirka ta African Union (AU) da takwararta ta Tarayyar Turai (EU). Taron wanda zai gudana a birnin Brussels daga 17 zuwa 18 na Fabarairu, inda shugabannin nahiyoyin biyu za su tattauna matsalolin da ke faruwaContinue reading “Buhari zai tafi turai yau Talata:”
Category Archives: Uncategorized
Dole ne musulmi da kiristoci su Hada kansu~~ sardaunan matasan karu:
Daga Aliyu Muhammad~kaduna Sardaunan matasan karu. L. G .A kuma katukan maraba Alhaji Amadu Ibrahim yayi kira ga matasan kiristoci da na musalmai a yau ranar haihuwar Annabi isa. Alhaji Amadu Ibrahim sardaunan matasan katu kuma katukan maraba yaja hankalin Al’ummar kirisoci dana musulmai a yau Asabar 25/12/2021 a lokacin da muka tattauna da shiContinue reading “Dole ne musulmi da kiristoci su Hada kansu~~ sardaunan matasan karu:”
Yankin Arewacin Nigeria Yana cikin Matsanancin Rikici: El-rufa’i
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ce yankin arewa maso yamma na kasar nan ya na cikin matsanancin rikici Gwamnan ya kwatanta halin da yankin ya fada da yanayin halin da kasar Afghanistan ta fada na rikici Ya bayyana yadda rashin tsaro ya ke shafar fannonin da suka hada da ilimi da kuma lafiya,Continue reading “Yankin Arewacin Nigeria Yana cikin Matsanancin Rikici: El-rufa’i”
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya na tangal-tangal – Inji Salomon Dalung
Daga Dallami Birnin Gwari. Dalung ya fadi hakan ne a hirarsa da BBC Hausa Jigo a jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya, Mista Solomon Dalung, wanda tsohon minista ne a gwamnatin, ya ce APC ta gaza wajen cika alkawuran da ta yi wa ƴan ƙasar. Mista Dalung ya shaida hakan a hirar da BBC ta yiContinue reading “Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya na tangal-tangal – Inji Salomon Dalung”
Mataimakin tsohon Gwamna Yari ya Canza Sheka zuwa PDP:
Daga Hussaini Ibrahim, Gusau Mataimakin tsohon gwamnan jihar Zamfara,Hon Abdulaziz Yari ,Malam Ibrahim Wakala Liman yayi kaura Daga jamiyya mai mulkin kasar wato APC inda ya koma jam’iya mai mulkin jihar zamfara PDP tsohon mataimakin Gwamnan na zamfara Alhaji ibrahim wakkala ya kwashe tsawon shekaru takwas yana Mataimakin gwamna a karkahin jamiyyar ta APC a jiharContinue reading “Mataimakin tsohon Gwamna Yari ya Canza Sheka zuwa PDP: “
Jihar Nasarawa ta lashe Gasar Damben da Aka fafata na jihohi 7 a jihar kano:
‘Yan wasan Dambe da suka wakilci jihar Nasarawa sune suka lashe gasar Damben kasa na jihohi 7 a jihar kano. Wannan gasa an farata ne a jihar katsina daga bisani aka zagaya jihar Nasarawa da kuma jihar Niger ranar juma’a kuma aka 27-11-2020 aka sake Bugawa a jihar ta kano inda wasan ya Dsuki kwanakiContinue reading “Jihar Nasarawa ta lashe Gasar Damben da Aka fafata na jihohi 7 a jihar kano:”
Gwamnatin jihar sakkwato Zata Kafa hukumar Hisbah:
Daga shehu yahaya sokoto Gwamnatin jihar Sakkwato ta Kammala shirinta na kafa hukumar Hisba ta jihar domin ganin an Kara samar yanayi mai kyau na Kula da tarbiyyar al’ummar jihar bisa tsari dokokin addinin Islama.Bayan haka ya fito ne daga bakin kwamishinan ma’aikatar Laura addinin musulunci ta jihar Hon. Abdullahi Maigwandu, a Wata zantawa daContinue reading “Gwamnatin jihar sakkwato Zata Kafa hukumar Hisbah:”
Damben Dubu Dari Biyar waye Gonin ka Gobe 29-11-2020 a Marabar Nyanay.
Gagarumin Damben Naira 500,000 Dubu Dari Biyar Gobe lahadi 29-11-2020 na kwamishinan wasanni na jihar Nasarawa Alhaji usman Boss da Sardaunan matasan maraba kuma katukan Maraba na farko Alhaji Amadu Ibrahim ‘yan kallo karku bari kallo ya barku kudin shiga Naira dari biyar 500 https://youtu.be/UD2StePDfd4
Minista sadiya faruk ta tonawa Gwamnoni Asiri:
Babu Gwamnan Da Ba Mu Kaiwa Tallafin Corona ba a jiharsa Saidai Idan yaki Rabawa Mabukata Cewar Minista Sadiya FarukMasu karatu ko kun shaida hakan?
Mugun Damben Gargajiya yau juma’a 27-11-2020 a Marabar Nyanya ta jihar Nasarawa:
Yau juma’a 27-11-2020 mun leka gidan Damben Bambarewa da yake Marabar Nyanya ta jihar Nasarawa inda matasa suka fafata Dambe har hawa uku Damben farko Anyi Dambe tsakanin shagon Bahagon Ali yaro na Gurumada da shagon Inda bangaren Arewa sunyi turmi uku Babu kisa. Sai Dambe na biyu tsakanin shagon Bahagon Dogon Auta na Bangaren kuduContinue reading “Mugun Damben Gargajiya yau juma’a 27-11-2020 a Marabar Nyanya ta jihar Nasarawa:”